Saturday 23 September 2017

Bazan Iya Fitowa Karuwa Ba Achikin Fina Finan Kannywood - Hafsat Idris

Tura Wannan Zuwa

Jaruma Hafsat Idris Wacce Aka Fi Sani Da
Hafsat Idris Barauniya, Ficecciyar Jaruma Che
Da Duniyar Fina Finan Hausa Film (Kannywood)
Ke Yinta. Sabuwar Jaruma Che Wanda Chikin
Qanqanin Lokaci Sunanta Ya Haska Kowani
Lungu Da Sako Chikin Arewachin Nigeria. Ita Ce
Ta Zamo Na Daya Chikin Jaruman Mata
Wadanda Suka Fafata Chikin Shekara Ta 2016 a
Kannywood.

Haifaffiyar Garin Shagamu Che Amma Asalinta
Yar Kano Che, Ta Shimfida Kwarewarta a
Masana'antar Kannywood, Gwana Che Wanda
Take Yin Kyau Da Zarar An Dora Mata Camera.

A Wata Tattaunawa Da Mukayi Da Ita Kwanakin
Baya Take Chemun Ba'a Kowani Kallan Roll
Zata Ke Fitowa Ba Domin Sau Dayawa Mutane
Suna Ganin Idan Mutum Ya Fito a Karuwa Ko
Tantiyar Toh Haka Yake a Gaske Ma.

Hafsat Idris Ta Fito a Wasu Fina Finan Hausa
Masu Kyawun Gaske Wadanda Suka Samu
Karbuwa a Wurin Masu Kallo Fiye Da Kowace
Jaruma a Shekara Ta 2016. Ga Jerin Sunayen

Fina Finanta Kamar Haka.
1. Barauniya
2. Dan Kurma
3. Alkibla
4. Furuci
5. Haske Biyu
6. Ta Faru Ta Kare
7. Kalan Dangi Da Dai Sauransu.

Hafsat Idris Ta Fadi Hakane a Wani Faifan
Video Da Ta Sanya a Shafukanta Dake Twitter
Da Instagram, Inda Tache Haqiqa Ya Kamata
Musulmi Da Kirista Su Ajiye Ra'ayin Addini Su
Rungumi Juna Wajen Samun Zaman Lafiya
Chikin Kasarmu Nigeria

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Al'ummar Nigeria  daga N50 zuwa abinda yasamu duk zaku iya turo da Lambobin katin  ta Email din mu akan officialdadinkowa24@gmail.com  ko Neman Account Number din mu na Bank ga mutanen dabasa cikin Nigeria, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com 
.
Suna addreshin misali..
.
Subject: Fatan Alheri
Suna: Yusuf Tk
Kasa: Nigeria
Gari: Kano
Garin da akeda Zama: Kaduna
Sako: Yaushe Ne zaku cigaba da Labarin Kundin Tsatsuba Littafi na 2 na Madakin Gini? Mungode
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Arewaloadeed

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: