Saturday 23 September 2017

Dangote: Faduwar farashin man fetur babban alheri ne ga kasashen Afirka

Tura Wannan Zuwa Ga

Shahararren attajirin nan da ya fi kowa
arziki a Afirka,Aliko Dangote ya ce
mamaikon zama koma baya ga tattalin
arziki, rahusar farashin man fetur babbar
alfarmar cigaba ce ga kasashen nahiyarsa.

Da yake bayani a gaban shugabannin wasu
manyan-manyan masana’antu, a birnin New
York na kasar Amurka, Dangote ya ce,
kamata ya yi kasarsa Najeriya ta roki Allah
domin farashin man fetur ya ci gaba da
kasance a yadda a yanzu.

Jaridar Ecofin wadda ke maida hankali kan
tattalin arzikin nahiyar Afirka, ce ta wallafa
wannan furucin a shafinta na intanet a
ranar Alhamis din nan da ta gabata.
Biliyoniyan ya ce, faduwar farashin man
fetur za ta tirsasa shugabannin Najeriya da
ma sauran kasashen Afirka wadanda ke
dagora da wannan makashin, samar da
wasu sabbin hanyoyin shigar da kudade.

Dangote ya yi imani da cewa, idan kasashen
Arfirka na son su habbaka tattalin arzikinsu
da kuma yaki da zaman kashe wando, to
dole ne su kama noma.Haka zalika, ya
tabbatar da cewa Najeriya ita kadai, na iya
bai wa kusan mutane milyan 5 aikin yin,
wanda hakan ya yi daidai da kashi 5 a cikin
12 na illahirin wadanda ke fama da rashin
sana’a a nahiyar Afirka.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Al'ummar Nigeria  daga N50 zuwa abinda yasamu duk zaku iya turo da Lambobin katin  ta Email din mu akan officialdadinkowa24@gmail.com  ko Neman Account Number din mu na Bank ga mutanen dabasa cikin Nigeria, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com 
.
Suna addreshin misali..
.
Subject: Fatan Alheri
Suna: Yusuf Tk
Kasa: Nigeria
Gari: Kano
Garin da akeda Zama: Kaduna
Sako: Yaushe Ne zaku cigaba da Labarin Kundin Tsatsuba Littafi na 2 na Madakin Gini? Mungode
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Trt Hauda

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: