Saturday 23 September 2017

Nahiyar Turai ta soke kulla hurdar kasuwanci da Myanmar akan Musulman Arakan

Tura Wannan Zuwa

Kwamitin kasuwancin majalisar dokokin
Tarrayar Turai (EP) ta soke ziyarar da tayi
niyar kaiwa a Myanmar mako mai zuwa
dalilin rikicin siyasa da take hakkin dil
adama da akeyi a kasar.

Kwamitin ta bayyana cewa babu wata
hurdar kasuwanci ko saka hannun jari da ya
kamata a yi a Myanmar a yanzu saboda
halin da take ciki.

Shugaban kwamitin Bernd
Sange ya bayyana cewa babu yadda za'a yi
wata hurdar kasawanci ko yarjejeniya da
Myanmar akicin wannan hali nata.

Hukumar Majalisar Dokokin Tarayyar
Nahiyar Turai tayi kira da gwanmatin
Myanmar da ta gaugauta dakatar da cin
zarafin da akeyiwa mata, yara da ma
tsoffafi ta hanyar yi masu fyade da kisa a
kasarta. Inda ya kara da cewa ya kuma
zama wajibi ta bada damar kai agaji ga
wadanda ke cikin mawuyacin hali a kasar.
Haka kuma hukumar tayi tir da irin yadda
ake kissar musulman Arakan da kabilun
rohingya a kasar tare dayin Allah wadarai
ga shugaba Aung San Suu Chi.

A lokacin da akayi zama ta musanman a
zauren majalisar turan ne Kungiyar
Conservative and Reformist ta nemi a soke
ziyarar tare da kuma sakawa Myanmar
takunkumi akan kissar musulman Arakan da
cin zarafin 'yan kabilar Rohihgya.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Al'ummar Nigeria  daga N50 zuwa abinda yasamu duk zaku iya turo da Lambobin katin  ta Email din mu akan officialdadinkowa24@gmail.com  ko Neman Account Number din mu na Bank ga mutanen dabasa cikin Nigeria, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com 
.
Suna addreshin misali..
.
Subject: Fatan Alheri
Suna: Yusuf Tk
Kasa: Nigeria
Gari: Kano
Garin da akeda Zama: Kaduna
Sako: Yaushe Ne zaku cigaba da Labarin Kundin Tsatsuba Littafi na 2 na Madakin Gini? Mungode
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Trt Hausa

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: