Saturday 23 September 2017

‘Sai na dauki fansar kisan babana’

Tura Wannan Zuwa

Dan tsohon shugaban kasar Libiya
Muammar Gaddafi, Saiful Islam ya lashi
takobin daukar fansar kisan wulakancin da
shugabannin kasashen yamma da wasu
takwarorinsu Larabawa suka yi wa
gyatuminsa.
Matashin ya hana wa idanunsa barci,tun a
lokacin ya fito daga gidan wakafi.Domin buri
daya tilo da ya sa a gaba shi ne tattara
dukannin wasu shaidun da za su nuna wa
duniya irin makarkashiya da aka kulla a
wajen kashe mahaifinsa da kuma durkusar
da tattalin arzikin Libiya.

Domin cimma burinsa, Saif ya dauki wani
kwararren lauya wanda ke ci gaba da aiki
tukuru.
Da yake magana a gaban manema labarai,
lauyan Saif Gaddafi ya ce :”Muna gaf da kai
kara a kotun kasar Libiya da babban kotun
kasa da kasa.Domin na dauki alwashin
daukar fansar kisan babana.

Muna da shaidu
masu dumbin yawa wadanda zai wuya ai
watsi da su.Wadannan takardun da ke a
hannunmu a yanzu haka, na nuna,irin
muhimmiyar rawar da wasu kasashen
yamma da na Larabawa suka taka a wajen
kashe mahaifina”.

Wasu makusantan mulkin marigayi
Muammar Gaddafi, sun tabbatar da cewa, a
yanzu haka Saif ne kadai ke iya jagorantar
Libiya da kuma hada kan ‘yan kasar.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Al'ummar Nigeria  daga N50 zuwa abinda yasamu duk zaku iya turo da Lambobin katin  ta Email din mu akan officialdadinkowa24@gmail.com  ko Neman Account Number din mu na Bank ga mutanen dabasa cikin Nigeria, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com 
.
Suna addreshin misali..
.
Subject: Fatan Alheri
Suna: Yusuf Tk
Kasa: Nigeria
Gari: Kano
Garin da akeda Zama: Kaduna
Sako: Yaushe Ne zaku cigaba da Labarin Kundin Tsatsuba Littafi na 2 na Madakin Gini? Mungode
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Trt Hausa

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: