Saturday 23 September 2017

Ko Za Ka Baiwa Tsoho Shawara Ya Yi Wa Tsohuwa Ritaya Ya Auro Ni-Hadiza Gabon

Tura Wannan Zuwa

Martanin Hadiza
Gabon Ga Wani Matashi Da Ya Nemi Ta Yi Aure
Jarumar Finafinafin Hausa Hadiza Aliyu Gabon,
Ta Mayarwa Wani Matashi Martani A Shafinta Na
Twitter.

Shidai Matashin Mai Suna M. Bash Ya ba ta
Shawarar Cewa, Ta fidda Miji Ta yi Aure Tunda
Ta Girma, A Daidai Lokacin Da Ta Sanya Wani
Hotonta A Shafin nata Na Twitter.

Furucin Matashin Bai yi wa Hadiza Gabon Dadi
ba, Inda Ta Maya rmishi Da Raddin Cewa, Ya je
Ya kaiwa Mahaifinsa Shawarar Ya yi wa
Mahaifiyar shi Ritaya, In Ya so Sai Ya Maye
Gurbin Mahaifiyarta shi Da Ita.

Mun yi Kokarin Jin Ta bakin Hadiza Gabon Don
Jin Komai Ya Harzuka ta Har tayi Wannan
Raddin, Duk Da Al'umma Suna Mata Kallo Mai
Hakuri Kuma Wacce Ta Shahara Wajen Tallafawa
Al'umma Masu Karamin Karfi, Sai Dai Hakar mu
Bata Cimma Ruwa ba, Domin Mun yi Ta Kiran
Lambarta Amma A Rufe, Kuma Mun Aike mata
Da Sakon Shi ma Har yanzu Bai shiga ba.

Duk Wanda Yak eso Ya ga Wannan Raddin Na
Hadiza Aliyu Gabon Sai Ya Ziyarci Shafinta Na
Twitter.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Al'ummar Nigeria  daga N50 zuwa abinda yasamu duk zaku iya turo da Lambobin katin  ta Email din mu akan officialdadinkowa24@gmail.com  ko Neman Account Number din mu na Bank ga mutanen dabasa cikin Nigeria, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com 
.
Suna addreshin misali..
.
Subject: Fatan Alheri
Suna: Yusuf Tk
Kasa: Nigeria
Gari: Kano
Garin da akeda Zama: Kaduna
Sako: Yaushe Ne zaku cigaba da Labarin Kundin Tsatsuba Littafi na 2 na Madakin Gini? Mungode
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Isyaku Bashir

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: