Sunday 24 September 2017

Muhimman Bayanai 5 Da Ya Kamata Ku Sani Akan Yakin Kungiyar Boko Haram

Tura Wannan Zuwa Ga

Kungiyar Boko Haram mai tsatstsauran ra'ayin
islama na son kafa gwamnatin daular musulunci
ne a garuruwan gefen tekun Chadi da ya hada da
wani bangaren Najeriya, Nijar, Kamaru, da
Chadi. Kungiyar ta Boko Haram ta jawo asarar
rayuka da kadarori masu yawa kamar yadda wani
rahoton kwamitin majalisar dinkin duniya mai
kare hakkin 'yan gudun hijira ya bayyana.

1. An kafa kungiyar Boko Haram ne a shekarar
2002 a jihar Borno dake arewa maso gabashin
Najeriya.

2. Kimanin Mutum miliyan 2 yakin Boko Haram
ya raba da muhallinsu sannan kimanin wasu
mutum 20,000 suka rasa ransu.

3. Yakin Boko haram ya fallatsu zuwa kasashen
Kamaru, chadi, da janguriyar Nijar.

4. Mayakan Kungiyar Boko Haram sun kai hare-
hare makarantu, hare-haren kunar bakin wake,
satar mutane tare da garkuwa dasu, aikata
laifukan fyade, da kuma tilasta kananun yara
shiga kungiyar da amfani dasu wajen kai hari.

5. Mutane miliyan 6.9 me bukatar kariya da agaji
sakamakon yakin na Boko Haram.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Al'ummar Nigeria  daga N50 zuwa abinda yasamu duk zaku iya turo da Lambobin katin  ta Email din mu akan officialdadinkowa24@gmail.com  ko Neman Account Number din mu na Bank ga mutanen dabasa cikin Nigeria, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com 
.
Suna addreshin misali..
.
Subject: Fatan Alheri
Suna: Yusuf Tk
Kasa: Nigeria
Gari: Kano
Garin da akeda Zama: Kaduna
Sako: Yaushe Ne zaku cigaba da Labarin Kundin Tsatsuba Littafi na 2 na Madakin Gini? Mungode
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Hausa.naij.com

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: