Sunday 1 October 2017

Kungiyar Dattawan Arewa wato NEF, ta yi gargadi mai kaushi kan Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i

Tura Wannan Zuwa

Kungiyar Dattawan Arewa wato NEF ta yi watsi
da kudirin Gwamnatin Jihar Kaduna na kama 'yan
Kungiyar Gamayyar Kungiyoyin Matasan Arewa
wato CNG.
Mai magana da yawun NEF, Farfesa Ango
Abdullahi ya ce Gwamnan Jihar Kaduna Malam
Nasiru El-Rufa'i ba shi da hujjar kama su. Hasali
ma sun farfado da kasan daga magagin da ta
shiga ne.

A ranar 28 ga watan Satumba ne Gwamnatin
Jihar Kaduna ta sanar da cewan ta samo
takardan umurnin kama 'yan Kungiyar ta CNG
sakamakon sun nemi 'yan kabilar Igbo su tashi
su bar Arewa kafin 1 ga watan Oktoba.

Takardan umurnin yana dauke da laifuka guda 5
da ake tuhumar 'yan Kungiyar da shi. Shi kuwa
kwamishinan 'yan sanda na Jihar Kaduna, Agyole
Abeh, ya ce ba gudu ba ja da baya lallai za'a
gudanar da wannan umurni.

Wasu Lauyoyin yankin kudu tuni dai suka
shawarci 'yan kabilar Igbo mazauna Arewa da su
tattara yanasu yanasu su dawo gida duk da 'yan
Kungiyar CNG sun janye maganar nasu.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Aminu Ibrahim

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: