Tuesday 12 September 2017

Shin ko Kasan Dalilai 40 da suke kawo sakin Aure ga Ma'aurata???

Tura Wannan Zuwa Ga

Rashin ilimin zamantakewar aure.
2- Al'adu
3- Bidi'o'i (kamar lefe,gara d.s)
4- Rashin binciken halin miji kafin aure
5- Rashin binciken halin mace kafin aure
6- Matsalar iyayen miji
7- Matsalar iyayen mace
8- Matsalar dangin miji
9- Matsalar dangin mace
10- Rashin tsafta
11- Rashin iya kwalliya
12- Rashin iya magana
13- Rashin iya ciyarwa
14- Rashin iya kwanciyar aure
15- Rashin adalci
16- Goyon kaka ('yar shagwaba)
17- Auren kisan wuta
18- Zaman gidan haya
19- Ruwan ido wajen neman aure
20- Cin amanar aure
21- Auren bariki
22- Auren mace dan kudinta
23-Auren dole
24- Talauci
25- Qawaye
26- Zafin kishi
27- Rashin haihuwa
28- Rashin ladabi
29- Shaye-shayen kayan maye
30- Qannen miji
31- Abokan miji
32- Sata
33- Gulma
34- Tsananin damuwa
35- Waya(phone)
36- Rashin lafiyan miji wajen gamsar da mace
37- Rashin lafiyan mace wajen gamsar da miji
38- Sharrin boka
39- Rashin shawara tsakanin miji da mata
40- Aikin mace (kasancewar ta 'yar kasuwa,
ma'aikaciyar gwamnati da sauransu.
¤
¤
SUFFOFIN DA SUKE HANA A AURI MACE
¤
¤
1. Mace mabarnaciya
2. Mace mai yawan son ado idan zata fita zuwa
unguwa
3. Mace mai yawan fara'a ga kowa
4. Mace mai kaifin harshe
¤
ABUBUWAN DA SUKE JAWO LALA CEWAR JIKI.
¤
1. Karanta cin abinci
2. Yawaita yin jima'i
3. Yawan shiga bandaki
4. Bacci bayan magrib
¤
ABUBUWAN DA SUKE JAWO TALAUCHI ALLAH
YA KIYASHEMU.
¤
1. Share daki da sutura
2. Cin abinci akan tafin hannu
3. Fyace hanci lokacin da ake kashi
4. Cire farce da hakori
5. Susa da itace
¤
ABUBUWAN DA SUKE JAWO MANTUWAR
ZUCIYA
¤
1. Yawan maganganu
2. Yawan dariya
3. Yawan cin abinci
4. Cin haramun
5. Kallan video Blue fm
¤
LOKUTAN DA AKA FI KARBAR ADDU'OI
¤
1. Lokacin kiran sallah
2. Lokacin ikama
3. Bayan shiga masallaci
4. Daren juma'a da yininta
5. Lokacin sahur
6. kashi uku na karshen dare
7. Tsakanin magrib da isha'i
¤
DALILAN DA SUKE HANA KARBAR ADDU'A
¤
1. Barin sunnar annabi
2. Rashin godiya da ni'imar Allah
3. Rashin bada hakkokin ubangiji
4. Shagaltuwa da laifukan mutane etc
.
Da fatan
duk wanda ya recieving wannan sako shima zai
tura wa wasu. Allah ya karawa Annabi daraja
Aameen.
.
.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayoyin Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address dinba mungode Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Source By M. Kabiru Muhammad

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: