Thursday 21 September 2017

Shugaban kasa Buhari zai wuce ya ga Likitocin anjima a Landan

Tura Wannan Zuwa

Rahotanni daga Sahara Reporters na
nuna cewa yau dinnan Shugaban kasar
Najeriya Muhammadu Buhari zai wuce
Landan domin ya ga Likitocin sa.

Dama tun jiya ku ka ji labarin cewa
Shugaba Buhari zai tattara ya tafi
Landan bayan taron Majalisar Dinkin
Duniya. An jima dinnan ne Shugaban
kasa Buhari zai bar Amurka domin
ganawa da Likitocin sa a Birnin Landan
inda aka sa ran dawowar sa a Ranar
Lahadi.

A shekaran jiya Shugaban kasa Buhari
yana cikin Shugabannin da su kayi
jawabi a gaban kasashen Duniya wajen
taron Majalisar Dinkin Duniya bayan
nan kuma ya gana da Shugabannin
kasashe da dama wanda a ciki har
Donald Trump na Amurka.

Ida ana biye dai za ku san cewa a ranar
Lahadi Shugaban kasar ya bar Najeriya
zuwa taron wanda ya kuma bayyana
cewa bayan nan jirgin Shugaban zai
tsaya a Landan ba mamaki domin a
kara duba lafiyar sa.

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayoyin Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum farin cikin Ku shine Farn Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com ALLAH yabar Zumunci Amin

Ba mamaki an jima kadan Shugaba
Buhari zai bar kasar Amurka

- Shugaban na Najeriya zai karasa zuwa
Landan domin ganin Likita

- Dama dai Shugaban kasar ya bayyana
cewa zai kara ganin Likitocin sa

Source By ©Sahara Report and Hausa.naij.com

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: