Sunday 22 October 2017

Duk Ranar da APC tayi Nasara a Katsina Daga Ranar Zan Bar PDP- Shamsudeen Lawal

Tura Wannan Zuwa

Daga ranar da aka wayi gari APC a jahar Katsina ta samu nasarar wawushe manyan PDP na jahar, a lokacin zan fice a guje in koma zaure in kama lazimi gami da ahi.

Na yi adawa tun 1999 burina bai ta6a cika ba sai 2015, shi ma ya taho da tasgaro, adalcin da nake ta kwadayi da kulafuci ya faskara. Dan haka lokaci ya kusa zuwa da zan koma zaben nagartattun jama'a daga kowace jam'iyya in fita daga jahilcin Siyasar Jam'iyya.

Abin ba daga jam'iyya ba ne, daga mutum ne. Watakila kira na wa al'umma kafin zaben 2019 kira ne da zai gargade mu daga sharrin yan siyasar da ke fakewa da jam'iyya, bayan an zabe su 6arna ta biyo baya. Babu ni babu zalunci, babu ni babu injustice.

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin🙏

Source By ©Shamsuddeen Lawal

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: