Tuesday 24 October 2017

AN NADA ALI ARTWORK SARKIN BARKWANCINHAUSA/ AN KARRAMA AMINU ALA A KADUNA.

Tura Wannan Zuwa Ga
Wata kungiya mai rajin zaburar da matasa a
najeriya, ta ba da sarautar barkwanci ga
shahararren mai ba da dariyar nan Ali Artwork
inda aka bashi sarkin barkwanci wato KING OF
COMEDIANS a turance.

Bikin karramawar da ya gudana a arewa house
ranar asabar wanda kungiyar mai suna Hausa
Fulani Youth Development ta tsara, sun karrama
fitattun mutane irin su mawaki Aminu Ala,
gwamnan jihar zamfara da dai sauransu, Tun da
farko sai da aka fara gabatar da makaloli daga
bakin wa su shahararrun masana a kan tasirin da
matasa za su iya yi da kuma gudunmawar da za
su iya bayarwa akan kasa da kuma sha'anin
siyasa.


Source: © Hausa Films Mujallar Gani da Ido
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: