Monday 23 October 2017

A DUNIYA WAWAYE GUDA 7 NE

Tura Wannan Zuwa Ga

1. Wanda yaga wadda yakeso bai gaya mata ba har tasa mu miji tai Aure wannan shine gara lamba daya.

2. Wanda yace yana son yarinya tace bata sonsa kuma bai fita sha'aninta ba wannan shine dan wahalar Duniya

3. Wanda yarinya tabude bakinta tace tana sonsa amman yaki Amincewa akan yana sonta wannan shine gara na qarshe

4. Wanda ke neman magani akan yarinya ta so shi wannan shine me wauta na karshe

5. Wanda yadauki WhatsApp ko Fcbk amatsayin Addini Inyana online baya sallah kan lokaci wannan shine Dolo na karshe

6. Wanda harkar Duniya ta hana masa neman yadda zai bautawa ubangijinsa wanna shine abokin shaidan

7 Wanda yakaranta wannan post Din amma ya kasa tura post din (Share) wannan shine marowaci na farko kuma marowaci na karshe
.
A Karshe ina ma Kowa da kowa fatan Alkhari


Source By © Yusif Heluwa Dandume

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: