Wednesday 4 October 2017

Hausa Film: An So In Fito A Yar Madigo A Wani Fim Din Kudu Amma Naki Amincewa – Rahma Sadau

Tura Wannan Zuwa Ga

Korarriyar shahararriyar jarumar fina-finan nan na
Kannywood a da yanzu kuma hadda fina-finan
kudu Rahma Sadau ta bayyana cewa an so ta
fito a wani fim din ta na fina-finan kudu a
matsayin yar madigo amma sai ta ki yadda
saboda la’akari da daga inda ta fito watau arewa.

Jarumar ta bayyana hakan ne a cikin wata fira da
tayi da jaridar The Guardian a karshen makon
jiya inda kuma ta bayyana cewa tayi haka ne
kawai bisa la’akari da daga inda ta taso da kuma
martaba al’ada da addinin yankin arewa
kuma dai ta samu cewa da take tsokaci game da
korar ta da kungiyar fina-finai tayi, Rahma Sadau
tace ita wannan korar ma gaba ta kaita don
kuwa yanzu idon ta ya kara budewa kuma ta
kara samun wasu damammaki na gudanar da
sana’arta a dukkan fadin duniya. Haka nan kuma
jarumar ta bayyana rungumar da tayiwa mawaki
ClassiQ da tayi sanadiyyar korar tata a matsayin
bangaren aikin ta da bai kamata a tsangwameta
ba game da hakan. Daga karshe ne kuma sai
jarumar ta kara jawo hankalin mutane da cewa
shifa tsoron Allah a zuciya yake don haka ba dai
dai bane ba a rika yi mata kallon ‘yar iska don
kawai tana sana’ar ta.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Minal TK

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: