Monday 2 October 2017

Labarin Masoya kuna ina?

Tura Wannan Zuwa Ga

Wata mata ce tanason ta
gwada mijinta; taga inhar suka rabu yaya zaiyi?.
Sai tadauki takarda tayi rubutu kaman haka;
"mijina
gaskiya bana sonka yanzu jinake na tsaneka
bana bukatar kallon fuskanka gara na kalli fuskan
goggon biri da na kalli fuskan ka, bana burin jin
muryanka gara na saurayi wakar shata da naji
muryanka, dan haka nayi
tafiyata ka auro wata"....... Sai ta ajiye akan
kujeran da yake falon sannan takoma
bayan kujeran ta buya... Mijinta yana zuwa
yasamu
bakowa a falon yana kokarin
zai kirata sai yaga takarda akan kujera sai
yadauka
yakaranta... Nan take yafashe da dariya sannan
ya
dauko wayansa ya
sa akunnensa yafara cewa, ''hello masoyiyata
abun
da muka dade muna addu'ar
shi yau yazo. Yanzu nadawo daga wajen aiki na
samu
wannan lalatacciyar matan nawa tabar gidana
kinga sati
mai zuwa kawai sai adaura mana aure... Sai
yafashe da dariya ya kara da yawe kijirani yanzu
ina
zuwa zamu tafi hotel muci abinci.....'' Bayan
yagama maganganunsa sai yajuya bayan
takardar yayi rubutu
sannan ya bude durowa ya canja riga ya fita
yana
waka
wannan baitin.... ''SOYYAYYA SO MAI SONKA...
ZO
MUJE MUJEJEJE MUJE
MUJE...."
Haka ya fita yana wakarsa
fuskansa cike da annuri. Fitarsa keda wuya
matar
tafito tana ta kuka tadauki
takardan dan ganin mai yarubuta....

Sai taga
yarubuta.....; Kidaina boye-boye Kifito dan nariga
naganki abayan kujera, kidafamun ruwan tea
yunwa
nakeji, naje insayo biredi. cikinsu wa akafi
razanawa?
1=Matar....??
2=Mijin..... ??

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Fadila M. Idris

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: