Wednesday 25 October 2017

TAMBAYOYI SHA-DAYA (11) DA ANNABI (S.A.WA) YA YIWA SHAIDAN; TARE DA AMSO SHINSU A KARANTA

Tura Wannan Zuwa Ga

Ga tattaunawar kamar haka.

. 1. ANNABI S.A.W. Ya tambayi
Shedan waye
abokin tarayyarka?

Shaidan yace Masa: Mai Cin Riba.

2. Dawa kake zama a matsayin
aboki? .

Shaidan: Mazinaci.

3. Dawa kake kwanciya?

Shaidan : Mai shan kayan Maye/ Dan
Maye.

4. Waye baqonka?

Shaidan: Barawo.

5. Waye Dan Aiken ka? .

Shaidan: Boka/ Matsafi

6. Me yake faranta maka Rai?

Shaidan: yawan rantsuwa cikin
magana. .

7. Waye masoyinka na haqiqa?

Shaidan: wanda yake barin sallar
juma'at.

8. Me yake karya kashin bayanka? .

Shaidan: inga masu laifi suna tuba.

9. Me ke Konamaka Rai?

Shaidan: Yawan Istigfari dare da
Rana .

10. Me yake wulaqantaka?

Shaidan: Yawan Sadaka.

11. Me Yake makantar da kai ga
bayi? .

Shaidan: sallar Asubahi.

Ya ALLAH kakaremu daga sharrin
shaidan
la'Anannen bawa ka Ameen

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin🙏

Source By ©M. Kabiru Muhammad

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: