Wednesday 25 October 2017

Nishadi: WA YAFI DAURIYA ACIKIN WADANNAN MUTANE GUDA 3

Tura Wannan Zuwa Ga

1) Na farko gidan sirikarsa yaje sai
ya tarar da mamar matarsa ta kwashe
tuwo, ta
fitar da garwashi tana shirin kwashewa sai
ga wannan siriki ya shigo da zuwan sa
kawai sai
ya tsugunna
suna gaisawa ashe
akan garwashin ya tsugunna amma tsabar kunya
bai nuna ba har garwashin nan ya mutu.


2) Na biyu kuma Mota
suka shiga da sirikarsa, sai kwandastan
motar
yaja kofa ya datse masa hannu, amma saboda
kunyar wannan sirikar tashi hannunsa
yana ta jini
amma yakasa ihu.


3) Na uku shi kuma suna gaisawa da
baban matar shi, ashe kunama ta shiga wandon
shi bai
sani ba, kuma ta rinka
harbinsa amma bai nuna damuwa ba
saboda
tsabar dauriya.




TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: