Wednesday 25 October 2017

LABARIN WATA MATA MAI HIKIMA

Tura Wannan Zuwa Ga

Wata matace anan kasar hausa tashiga wayar
mijinta bangaren Facebook taga irin firar da yake
yi da wata mace

Sai take ta tunanin wacce hanya zatabi domin ta
rabasu cikin sauki batareda shi kansa ya fahimta
ba ga hanyar data dauka

1- Tabude sabon account a Facebook da suna
namiji

2- Ta turawa mijinnata neman abokantaka wato
[friend request] kuma ya amsa

3- Tayi copy na dukkan text din dayayi da
waccan matar

4- Suka fara gaisawa ta gabatar da kanta da
cewa ni dan kungiyar ISIS ne wanda anan kukafi
sani da BOKO HARAM kuma naga duk irin
sakonnin daka turowa matata gasu sai ta
turamasa da sakonnin nan gaba daya

5- Tace idan baka daina chatting da matata ba
wallahi sai na maka yankan Rago

6- Nasanka sunanka wane anai maka inkiya da
wane, sunan mahaifinka wane, sunan mahaifiyar
ka wance, kanada ya'ya guda kaza,ga sunansu ta
lissafo sunan yaransa dukka kuma kanada sana'a
iri kaza Sannan kana fita lokaci kaza kadawo
lokaci kaza Sannan kanada abokai wane da wane
Mune members a garinku idan nasake ganin text
dinka koka kirata awaya ko chatting wallahi saina
maka yankan Rago

Matar tashi tace ina ganinsa yana karantawa sai
zufa yake yana share gumi yana fadin innalillahi
wa inna ilaihi raji'un, idan na tambayeshi meke
faruwa sai yace babu komai anan take ya share
Facebook dinsa da whatsapp dinsa da dukkan
wata social media dinsa ya goge yana zufa yana
mai mai ta innalillahi wa inna ilaihi raji'un

Karshe dai gari na wayewa yaje ya saida wayar a
kasuwa ya sayi wadda bata charting sai dai yayi
kira akirashi kawai Sannan yacewa matar tasa
dan Allah daga yanzu dakinji anyi kiran sallah
kitasheni kowanne lokaci ne.

Tace wallahi daga lokacin sallah bata wuceshi ya
dinga addininsa inda yakamata bakamar sanda
charting yana dauke hankalin saba

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin🙏

Source By ©Fadila M Idris

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: