Wednesday 25 October 2017

Bazamu Kara Lamuntar Ciyo Bashi daga Wata Kasar ba-Sanata Shehu Sani

Tura Wannan Zuwa

Shugaban kwamitin majalisar dattawa mai kula
da ciyo bashi daga ciki da wajen kasar nan,
Sanata Shehu Sani yace babu wanda ya isa ya
tursasa shi ciyo ma jihar Kaduna bashin
makudan kudade.

Sanata Shehu Sani ya bayyana haka ne a ofishin
yan jarida dake jihar Kaduna, inda yace ya zama
dole a garesu su tabbata sun bi kadin bashin da
jihohin Najeriya k enema kafin su sahhale musu
ciyo bashin. “Idan bamu gamu su ba, ba zami bari
a ciyo bashin ba” Inji shi.

Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewar akwai jihohi
22 dake neman wannan bashi, inda yace wasu na
neman dala miliyan 35, har zuwa dala miliyan
350 kamar yadda Sanata Shehu Sani ya bayyana.

Shehu Sani
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Sanatan yana fadin
cewa babban damuwar dayake da shi shine tarin
dimbin bashin da jihar ke nema, da kuma tsayin
lokacin da za’a dauka ana biya, kimanin shekaru
40.

Shehu Sani yace jikokin mu zasu zage mu idan
muka bar musu wannan dimbin bashi, don haka
ba zan bari ayi mana sakiyar da babu ruwa ba.
Wannan maganan ciyo bashin ya tada kura a
jihar Kaduna, inda har wasu mata suka yi zanga
zangar nuna goyon bayan manufar gwamnati na
ciyo bashi, tare da yin Allah wadai da kin bada
umarnin ciyo bashin da sanata shehu sani yayi.

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin🙏

Source By ©Naij.com

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: