Monday 6 November 2017

Labari: Sheikh Abdullahi Bala Lau, Ya Gina Katafariyar Makaranta Al Jimeta

Tura Wannan Zuwa

A yau ne aka kaddamar da katafariyar
makarantar Haddan Al-Qur'ani wanda Shugaban
Kungiyar Izala na kasa Sheikh Imam Abdullahi
Bala Lau ya gina mai suna 'Na'bi Academy a
garin Yola jihar Adamawa.

Makarantar wanda ta samu kayataccen gini na
zamani, an bude ta ne musamman saboda
haddan Al-Qur'ani ga yara 'yan shekara uku zuwa
shekara shida, inda za a babsu haddan Al-Qur'ani
mai girma a cikin shekaru uku (3) in Allah Ya
amince.

An kuma tanadar da dukkan wani abu da dalibai
za su bukata, kama daga abinci zuwa masu yi
musu hidima, tare da kwararrun malamai da za
su ba su karatun.

Shugaban Majalisar Malamai ta JIBWIS Yola ta
Arewa Sheikh Ali Mamman, shi ya jagoranci
kaddamar da karatun, tare da malaman
makarantar.

Kazalika shugaban Makarantar, Malam Aliyu
Abubakar ya shaida wa wakilinmu cewa yanzu
haka ana daukan dalibai, inda ake sayan takardar
cikewa (Form) domin shiga makarantar
Shima Ustaz Jabir, sakataren kwamitin kula da
makarantar, a bayanansa ya ce cikin shekaru uku
ne ake so yaran su haddace Al-Qur'ani mai
girma, inda aka shirya ba su haddar izu ishirin ko
wace shekara.

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin🙏

Source By  ©Zuma Times Hausa

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: