Friday 3 November 2017

Labari: Wani Magidanci Ya Yi Ido Hudu Da Matarsa Tare Da Wani Kato A Gidan Shakatawa

Tura Wannan Zuwa

Kotun sauraren kara dake Mapo jihar Oyo ta
warware auren dake tsakanin wani magidanci
mai suna Kabir Bakare da mai dokinsa
Fumilola saboda zargin aikata lalata da wasu
mazan a waje.

Kabir Bakare ya fada wa kotu cewa duk da
kokarin da yake yi na kula da iyalensa amma
Fumilola ta gwammace ta bi wasu mazan a a
waje.

Ya ce makwabta da abokan arziki sun yi
kokarin nuna masa halin da matarsa ke ciki
sannan shi kuma ya sami tabbacin hakan da
ya kamata dumu-dumu da wani daga cikin
samarin ta.

Fumilola ba tace komai akan zargin da ake yi
mata ba sai dai ta sanar da kotu cewa mijinta
ya hanata ganin danta.

Ta kuma roki alfarmar kotun da a bata izinin
kwashe sauran kayanta dake gidan Kabiru
Bakare.

Alkalin kotun Ademola Odunade bayan
sauraron su ya warware auren saboda rashin
soyyaya dake tsakanin ma-auratan sannan ya
dankawa Kabir nauyin kula da dan nasu wanda
shekaransa biyu kenan a duniya.

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin🙏

Source By ©Abdul Mk

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: