Thursday 9 November 2017

LAFIYA TAFI KUDI: Amfanin Cin Namijin Goro

Tura Wannan Zuwa Ga

Ana ce masa ‘Garcinia kola’ amma a sauƙaƙe an fi
kiransa da Namijin Goro kuma tushensa da
tsirransu sun fito ne daga Afirka ta tsakiya.

Wanda hakan ke nuna irin mahimmancin da
nahiyar ta Afirka ke da shi a fannin tsirrai.

Namijin Goro yana samar mana da ɗimbin
hanyoyin warkar da cututtuka na mamaki.

Yana
daga cikin dangin tsirrai na Fulawa yana kuma
fita da launin ruwan ƙasa.

AMFANIN GA HUHU: Yana magance Huhu da
wasu sassa na jikin mutum suna taimakawa
wajen gudanar manyan ayyuka a cikin jikin
mutum. yana taimaka mana wajen yin numfashi.

Cin irin sa yadda ya dace, yana taimakawa Huhu
wajen gudanar da aiki yadda ya kamata kuma ya
bada kariya a cikin jikin mutum.

Yana kuma taimakawa hanyoyin Jini haka yana
magance sanyi na zuciya. Saboda haka, ga
mutane masu zuƙar Taba Sigari, namijin goro na
iya zame musu magani.

MAGANIN CUTAR CIZON SAURO: Irin Namijin
Goro ana taimakwa wajen warkar da cutar cizon
Sauro.

Ba mamaki da masu magungunan
gargajiya suka bada shawara a riƙa yin amfani
dashi. Ba a bayyana wata illa da Namijin Goro
keyi wa mutum a jikin sa ba saboda yin amfani
dashi. Amma a wasu lokutan, cin Namijin Goron
yana janyo wasu illoli a jiki.

DAIDAITA BUGUN ZUCIYA YADDA YA KAMATA:
Wasu sassan na jikin mutum sukan nuna ƙyama
wajen cinsu ɗin wasu itatuwan, inda cinsu ke
janyowa jikinsu wani irin yanayi. A irin wannan
yanayin yana da kyau mutum ya tuntuɓi Likitansa
ya kuma daina yin amfani dashi.

A yanzu mun riga mun san cewar Namijin Goron,
ba wai lallai ɗaci kawai yake dashi ba, yana
kuma da ɓangare na zaƙi wanda kuma yana
taimakawa wajen ƙara lafiyar jiki a gare mu.

Shiga nan kayi download din application din mu akan wayoyin Android dinku domin Ziyartar Website din mu cikin sauki batareda bata lokaci ba, shiga nan Kayi Download dinshi domin bunkasa harshen Hausa ako ina afadin Duniya sannan katurawa abokanka don bunkasa Harshen Hausa

Download Now

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin🙏

Source By ©Al'ummata

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: