Thursday 9 November 2017

Ko Nasir Ahmad El-Rufa'I ya dawo da Malaman da aka Kora Ko Miyi Yajin Aiki sai Baba Ta gani-NUT

Tura Wannan Zuwa

Kungiyar Malamai ta Kasa (NUT), reshen Jihar
Kaduna, ta ba Gwamnan Jihar Kaduna wa’adin
mako biyu domin ya yi watsi da shirin sallamar
malaman Firamarin jihar su kimanin 21,000,
wadanda ake ce sun fadi jarabar da jihar ta
shirya, ko kuma su shiga yajin aikin sai mama ta
gani.

Wa’adin, wanda kungiyar ta aike wa gwamnan,
zai fara aiki ne daga ranar 6 ga watan Nuwamba
zuwa ranar 23 da watan na Nuwamba.

A cewar mataimakin babban sakataren kungiyar,
Kwamrade Adamu Ango wanda shi ne ya sanya
wa takardar hannu, ya ce idan har wa’adin ya
kare, gwamnan bai yi komai ba, to za su shiga
yajin aiki kamar yadda suka amince a taron da
suka yi da sauran membobinsu.

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin🙏

Source By ©Aminiya

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: