Tuesday 26 December 2017

Dogaro da kai: Yawan marasa aiki ya karu a Nigeria - Rahoto

Tura Wannan Zuwa Ga

Wani sabon rahoto ya ce yanayin rashin aikin yi
ya kara tabarbarewa a Najeriya, inda marasa aiki
suka kai miliyan 17 a bana daga miliyan 13 a
2016.

Rahoton, wanda Hukumar Kididdiga ta kasar NBS
ta fitar, ya bayyana cewa tabarbarewar tattalin
arziki da aka yi fama da ita zai iya zama babban
abun da ya munana lamarin, kuma za a iya shafe
shekara daya kafin yanayin ya sauya.

Ya kuma kara da cewa rashin aikin yi ya karu da
kashi biyar cikin 100.

Rahoton ya yi hasashen cewa za a dauki tsawon
wata hudu zuwa takwas ba tare da an samu
sauyi ba, kafin tattalin arzikin kasar ya kara
farfadowa.

Sharhi dags wakilin BBC Chris Eworkor

Ga alama wannan rahoto na bayyana abun da
yake a zahiri ne.

Faduwar farashin man fetur da kuma rashin
samun kudin shiga sun sa gwamnati na fafutukar
ci gaba da biyan ma'aikatanta.

A yayin da ake samun sabbin wadanda suka
kammala karatu masu neman aiki, a wannan
lokaci ne kuma kamfanoni masu zaman kansu da
masana'antu suke rage yawan ma'aikatansu.

Masana tattalin arziki sun yi imani cewa,
karancin hada-hadar kasuwanci da kuma rasa
ayyuka na nufin iyalai da dama na fafutukar
yadda za su rayu.

Shafin komai da ruwanka, Dadinkowa24 munayin aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin  website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa na yau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin Dadinkowa24 aduk inda kuke a fadin Duniya farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Babban Shafi  a Yanar Gizo da
ke gabatar da
shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla cikin 24 Hours ba tareda kakkautawa ba

1. Bincike mai zurfi

2. Sharhi Mai Gamsarwa

3. Tsage Gaskiya Dalla-Dalla

4. Labarai da Dumi-Dumin su

5. Shawarwari

6. Neman Shawarwari

7. Al'adun Hausawa

8. Zamantakewar 'Yan Arewa

9. Labari akan abubuwan da suke faruwa a
Jihohin Arewa

10. Labari akan abubuwan da suke faruwa a
Gwamnatin Nigeria

11. Labari akan abubuwan da suke faruwa a
Yanar Gizo

12. Labari akan abubuwan da suke faruwa a
Facebook

13. Labari akan abubuwan da suke faruwa a
Instagram

14. Labari akan abubuwan da suke faruwa a
Whatsapp

15. Labari akan abubuwan da suke faruwa a 2go

16. Labari akan abubuwan da suke faruwa a
Twitter

19. Labari akan abubuwan da suke faruwa a
Google

20. Rayuwar Hausawa tareda Al'adun su

21. Labari akan abubuwan da suke faruwa a
Kasashen Africa

22. Labari akan abubuwan da suke faruwa a
Kasashen Duniya

23. Labarin Soyayya

24. Labarin Masoya

25. Fadakarwa

26. Ilimantarwa

27. Tunatarwa

28. Wa'azantarwa

29. Nasihohi

30. Halin da Kasashen Musulmai suke ciki a Yau

31. Rayuwar Matasa a Yau

32. Rayuwar 'Yan Mata a Yau

32. Rayuwar Mu a Yau

33. Rayuwar Shugabanni a Yau

34. Tarihin Magabata

35. Tarihin Nigeria tun 1960 zuwa Yau

Da sauransu duk a Harshen Hausa Zalla

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Dadinkowa24, Hausawa suka kirkira don
masu jin yaren Hausa.

An kirkire ta a Nigeria, a
halin yanzu shafin DADINKOWA24 yana da shirye-
shirye masu gamsarwa

Burin shafin DADINKOWA24  shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

DADINKOWA24 an kirkire shi ne domin ya
rinqa kawo muku, tarihin wasu daga cikin
manyan arewa dama gudun mawar da suka taka,
wajen ginata.

Ba'a Yarda da Tallata wani ko Wata 'Yar/Dan
Siyasa ba

Bamu Yarda dacin Mutuncin wani ko Wata ba

Burin mu shine muzamo Al'umma daya masuyin
Alfahari da Kasar su, da kuma Harshen su, Hausa
ta zama harshe mai neman lakume duk wasu
harsuna a Yankin Africa, wannan ma wani
Cigabane da muka samu, duba da Yadda kusan
kowanne sashi na Internet yake kunshe da
harshen Hausa.

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki
daya Amin Summa Amin.

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©Bbc Hausa

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: