Tuesday 26 December 2017

Karanta kaji: Babu Wanda Zai Kawo mun Hujjar da Zata Hana ni yin Maulidi-Adam A. Zango

Tura Wannan Zuwa
Fitaccen jarumin nan, maishiryi, mai bayar da
umurni da duniyar Kannywood sannan kuma
shahararren mawaki ya fito ya bayyana matukar
rashin jin dadin sa a kan abun da ya kira kushe
da wasu suke yi masa wai don sun ganshi ya
halarci taron maulidi.

Jarumin dai yayi wannan kalamin ne a cikin wani
faifan bidiyo da ya dauka sannan ya kuma saka
shi a shafin sa na dandalin sada zumunta na
Facebook a yau din nan.

NAIJ.com dai ta samu cewa jarumin ya bayyana
tun farko cewa shi dama can ba yaje wurin bane
domin ya burge wasu ba yaje ne don yana ganin
hakan ya dace a iya ilimin sa sannan kuma ya
shawarci masu sukar maulidin da su je su nemi
ilimi akan hakan don kuwa shi ilimi kogi ne.

Daga karshe ne kuma dai sai jarumin ta bayyana
cewa shi yafi son yayi murnar zagayowar ranar
haihuwar fiyayyen halita Annabi Muhammadu fiye
da yayi murnar zagayowar ta sa. dai ta samu cewa jarumin ya bayyana
tun farko cewa shi dama can ba yaje wurin bane
domin ya burge wasu ba yaje ne don yana ganin
hakan ya dace a iya ilimin sa sannan kuma ya
shawarci masu sukar maulidin da su je su nemi
ilimi akan hakan don kuwa shi ilimi kogi ne.
Daga karshe ne kuma dai sai jarumin ta bayyana
cewa shi yafi son yayi murnar zagayowar ranar
haihuwar fiyayyen halita Annabi Muhammadu fiye
da yayi murnar zagayowar ta sa.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source By ©Naij.com
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user