Tuesday 5 December 2017

Download Sabuwar Wakar Rarara

Tura Wannan Zuwa Ga
WAZIRIN RARARA MULTIMEDIA KE 

GABATAR MAKU DA WANNAN WAKAR Assalamu alaykum barkan mu da wannan Lokaci Sunana Yahaya Madawaki'Wazirin Rarara' Dauke Da wakar ( GA BUHARI GA BURTAI ) na Rera Wannan waka ne Ga Sadaukan Nigeria President Muhammad Buhari Da General Yusuf Tukur Burtai Ganin yadda Suke kokari Wurin tabbatar da tsaro a Nigeria Ga Kadan Daga cikin Baitin Wannan wakar *Kai Kuban Kidan Sadaukai *Wazirin Rarara Yake waka *Yahaya Dan Madawaki Kenan *Lakabi Na Ya'u Darakta *Ni na Rarara Dandalin Mawaka *Ga Janar Ga Janar *Ga Buhari ga Buratai *Wuta Wuta Wuta Eho fire fire sir Easy Sorry Sir *Janarori Iyayen Janarori *A taba suna da danja *aaha Sai Ku Taba *Ga Buratai
Download Now
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user