Wednesday 6 December 2017

Mawaka: Dalilin Dayasa Na Bar HarKar Waka Na Koma HarKar Film - InJi M. ShareeF

Tura Wannan Zuwa

Abdul M. Shareef kani ne ga Umar M. Shareef

- Dukkaninsu mawaqa ne, amma shekaru 5 da suka wuce sai Abdul ya koma yin fim

Abdul Shariff, kani ga Umar Shariff, ya bayyanawa majiyar NAIJ cewa ya bar waka domin fim ne bisa kaddara.

A cewarsa, ya kai matsayin fitowa a fim ne ba tare da sanin ko taimakon yayan nasa ba, saboda sha'awarsa da waka bata kai ta yin fim ba.

Ya sami kwarin iwar shigga fim ne a shekarar 2012, kuma yace ya fara da sa'a.

Source: ©Hausamini and Naij.com

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: