
- Wata Tuga Na Samo Yarinya yar Fulani
- Ta Shiga Rai Burina Muyyi Aure
- Kai Na Sanar A Soyayya Zo Jani Jani
- Wata Ruga Zan Koma Innayi Aure

Ke ce azancin kowanne bigiren hasken da yake ƙara haskaka fadar duniyar masoya, ra'ayina ne kallonki haka zalika ra'ayin kowa ne beg...