Monday 4 December 2017

Ko Shakka Babu Kaca-kaca da Buhari Zan yi a 2019 – Atiku Abubakar

Tura Wannan Zuwa

Tsohon mataimakin shugaban Kasa Atiku
Abubakar ya fadi cewa idan har yayi takara da
Buhari a 2019, to babu abin da zai sa bai kola
shi da Kasa ba.

Atiku ya bayyana haka ne da ya ke hira da
mujallar Boss tare da Dele Momodu.

Ya ce Maimakon nuna jarumta da gogewa Buhari
Rago ya zama a siyasan ce.

” Kola shi da Kasa Zan yi wannan Karon domin
ya sire wa masoyan sa da masu yi masa gani
kashe ni.

” Mutane da yawa da yake ganin wai suna tare
da shi za su bashi mamaki domin kowa tasa na
ciki Jiran lokaci kawai ake yi. Abin ya ishe kowa.

” Ni ko kowa ya sanni ya san kokari na
musamman ga matasa da irin Waye wa da nike
dashi wajen aiki da cikawa. ‘yan Najeriya sun
gaji.

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin  website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com  hanya me sauki ko kuma daga kasan Website din akwai inda akasa

Name...
Email...
Message...

Sai Ku turo mana mun gode

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©Premium Times Hausa

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: