Tuesday 5 December 2017

Labari: ATIKU: KWAMISHINONI 8 SUN KOMA PDP A JIHAR ADAMAWA

Tura Wannan Zuwa Ga

Rahotanni daga Adamawa sun nuna cewa guguwar Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa ta fara diba inda akalla kwamishinoni takwas daga cikin gwamnatin APC na jihar Adamawa suka canja sheka zuwa PDP.

Kwamishinonin da suka bi tsohon Mataimakin Shugaban sun hada da; Kwamishinan Kiwon Lafiya, Dakta Fatima Atiku Abubakar, Kwamishinan Ayyuka, Barista Lilian Stephen, Kwamishinan Filaye, Yayaji Mijinyawa, Kwamishinan Wasanni da matasa, Augustine Ayuba.

Kwamishinan Cinikayya, Alhaji Daware sai Kwamishinan ayyukan Noma, Ahmadu Waziri.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: