Saturday 2 December 2017

Labarin Wasanni: Najeriya za ta kara da Argentina a gasar cin kofin duniya

Tura Wannan Zuwa Ga

An kammala fitar da jadawalin kasashen da za
su fafata a gasar cin kofin duniya a shekara mai
zuwa a Rasha, in da Najeriya ta fada rukuni guda
da Argentina.

Najeriya dai ta samu nasarar doke Argentina da
ci 4-2 a wasan sada zumunta da suka yi gabanin
fitar da wannan jadawalin.

Gabanin fitar da jadawalin na kasashe 32, mai
horar da tawagar kwallon kafa ta Najeriya,
Gernot Rohr ya ce, ba shi da fargaba kan
kasashen da Najeriya za ta kara da su a Rasha.

Rohr ya ce, babu wata kasa mai rauni daga cikin
kasashen 32 a wannan gasa ta cin kofin duniya
kuma kowa na da burin taka gagarumar rawa.

Ga cikakken jadawalin kasashen da rukunin da
suka fada:

RUKUNIN A

Rasha
Saudi Arabia
Masar
Uruguay

RUKUNIN B

Portugal
Spain
Morocco
Iran

RUKUNIN C

Faransa
Australia
Peru
Denmark

RUKUNIN D

Argentina
Iceland
Croatia
Nigeria

RUKUNIN E

Brazil
Switzerland
Costa Rica
Serbia

RUKUNIN F

Germany
Mexico
Sweden
South Korea

RUKUNIN G

Belgium
Panama
Tunisia
England

RUKUNIN H

Poland
Senegal
Colombia
Japan

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin  website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com  hanya me sauki ko kuma daga kasan Website din akwai inda akasa

Name...
Email...
Message...

Sai Ku turo mana mun gode

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©Abdurrahman Gambo Ahmad

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: