Friday 1 December 2017

GAREKU MATA DA MAZA: AMFANIN KANKANA WAJEN GYARAN JIKI-A Karanta Za'a Karu

Tura Wannan Zuwa

Uwargida kisamu kankana ki gyarta ki cire
kwallayenta ki samu dabino ki saka sannan ki
markada kisamu zuma cokali uku ki zuba sai
madara da ruwa ki zuba kisaka a furej yayi sanyi
kisha saiki dauko bawon kankanar ki busar dashi
bayan kinyi wanka saiki turara farjinki dash

Zaki samu ridi ki surfa ki dakashi sai kuma aya
itama kidaka amma saikin soya ayar sannan
kihada da garin cukwi kirinka saka cokali kamar3
acikin madara peak kinasha wannan ya inganta
yana karawa mace ni ima sosai..
daga mana

Zaki iya yin shayin kara karfin sha awa da ni ima
yanda zakiyi shine kisamu sassaken baure ki
dakashi saiki daka kanunfari ki hada da lefton
kinasha zakiyi mamaki musamman idan ke matar
aurece…

Mata da maza masu kato tumbi wanda yake
hanasu dadin saduwa sasu iya amfanida da
KHAL TUFFA azuba aruwan dumi arinkasha sau2
safe da yamma allah yasa adace…

YANDA ZAKI ZAMA MAI NI IMA KAMAR
KORAMA

Kisamu sassaken baure ki dafashi sai bayan ya
dafu sai ki juye ruwan sai kisamu bazar kwaila
da zuma da kanunfari da citta ki zuba aciki ki
tafasa kirinka sha safe da yamma hmm..zaki
zama cakwala dadi.

KARIN MANIYI

Wasu mazan suna fama da rashi maniyi amma ku
gwada wannan kasamu albasa guda biyu a yan
yankasu a soya sai bayan ta soyu sai ka kawo
kwai ka zuba amma kada ka bari ya soyu ka
sauke kaci idan kana haka in sha allahu za kayi
mamaki..

SAKA ME GIDA KUKAN DADI

Ki samu totuwar raken da kika mai tsafta saiki
barshi ya bushe kisamu gabaruwa guda3 da
almuski da kanufari ki hadasu waje daya kirinka
tsuguno kuma kirinka goga zaitun awajen zakiga
yanda mai gida zaiyi..

SIRRIN RIDI

Kisamu ridi mai kyau ki wankeshi ki nikashi ya
koma gari ki barshi ya bure kirinka sha da nonon
zai miki amfani wajen jima I da maganin dattin
ma haifa…

KARIN GIRMAN NONO

wasu matan wanda daga sunyi haifuwa daya
zakaga nononsu ya zuba wannan yana saka me
gida yayi miki kishiya h/sauda hulba alkama
gyada ridi danyar shinkafa da busassen karas
duk ki dakasu waje daya kina sha da madara
peak Awa2 kafin barci da kuma Awa2 bayan
barci…

KAMMALA JININ HAILA KIDAWO DAI DAI

Kisamu zuma da garin tagargaje da almuski
bayan kin gama wanakan tsarki saiki debo garin
tagargajen ki dama acikin ruwa ki wanke gabanki
dashi saiki dangwalo zuma ki rinka sakawa acikin
farjinki sai ki bari idan dare yayi saiki dauko farin
almuski ki kara shafawa acikin farjinki sannan ki
jira dare yayi zakiga yanda mai gida zaiyi…

BAKYA IYA GAMSARDA MIJINKI

Kisamu furen tunfafiya da yayan zogale da gero
ki dakasu lukui sannan kirinka sha da fresh
madara daga ranar zaki fara gamsarda mijinki
har sai ya g

MATSI DA SANTSI

Idan kinaso mijinki yarinka jinki lutsulutsu kisamu
lalle mai kyau ki kwabashi ki hada da zuma ki
saka farjinki sai ki samu man zaitun da beby oil
ki dauko auduga ki rinka dangwalowa kina
sakawa a farjinki wannan shine asalin matsi mai
saka mai gida kyauta bayan haka sai kisamu
kankana ki markadata ki hada da madara peak
wannan shine zaki zama mai dadin jima i..

RAGE GIRMAN NONO Ganyen lemun
zaqi Buhuru sudaniya.Ki hada ki
dakasu ki dinga shafawa a nonon ze
ragu amma ki rage shan madara
Ki dinga soya hanta da kitsen akuya
kina ci zasu ragu kuma bazasuyi
b

SAURIN KAWOWA MANIYI

Maza da dama suna bukatar jimawa awajen jima
I amma hakan baya samuwa saboda daga
sunfara jima I zasuyi riles amma ka gwada
wannan kasamu garin h/sauda cokali daya
Sai kasamu kwai guda uku sannan ka hadasu ka
soya kada ka bari ya soyu sosai insha allah za
adace..

ZAFI LOKACIN JIMA I

Rashin ni ima afarjin mace shiyake kawo mata
jin zafi lokacin jima I shi kansa mijin zafi yakeji
to ki gwada wannan kigani ki samu gero ki surfa
ki hada da bazar kwaila da kanunfari da man
shanu ki saka ruwa ki dora akan wuta ya dafu
sosai saiki tace ruwan kisha.,hm lallai ranar tun
kafin dare zaki fara nason ruwa..

KI KARAWA KANKI DADI

Kisamu dan bashana da gyadar mata da yayan
kankana da fara biya rana da yayan zogale da
bazar kwaila ki hadasu waje daya ki dakasu
kirinka sha da madarar shanu zakiga yanda me
gida zaiyi…

SAURIN KWANCIYAR NONO

Kina budurwa kinaso kada nononki ya zuba kafin
aurenki ki daina saka damanmu kaya kuma babu
brz ko kirinka tsalle da sauransu kuma ki daina
kwanciya rub da ciki ko kirinka daga zani sama
kina damesu kuma rashin shan kayan marmari da
rashin saka brz suma suna kawo saurin zubewar
nonp

YANDA ZAKI KARAWA KANKI DUWAWU

Tabbas maza suna bukatar mace ne kugu saboda
yana basu sha awa musamman awajen jima I to
amma ga yanda zakiyi kirinka shan kankana da
latas (salak) kabeji zannan kirinka zama kusa da
mijinki sanna idan kuna jima I yarinka shafawa ki

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin  website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com  hanya me sauki ko kuma daga kasan Website din akwai inda akasa

Name...
Email...
Message...

Sai Ku turo mana mun gode

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©Mujallarmu

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: