Thursday 21 December 2017

TABBAS AIKI GA MAI YIN KA: Buhari ya saki biliyoyin naira don wasu manyan ayyuka 15-Karanta Wannan

Tura Wannan Zuwa

Ayyuka 15 da aka amince dasu a zaman majalisar zartarwa

1 – Kammala Hedikwatar Rundunar ‘yan sandar kasar nan akan naira biliyan N439.113.

2 – Kammala ginin ‘Nnamdi Azikiwe Mausoleum’ da ke jihar Anambra kan naira biliyan N1.953.

3 – Sake gina titin Abuja – Kaduna- Zaria- Kano kan naira biliyan N155.7.

4 – Titin Efire-Araromi-Aiyede-Aiyela da ya hada jihohin Ondo da Ogun kan naira biliyan N14.4.

5 – Titin Enugu-Onitsha kan naira biliyan N38.74.

6 – Samar wa Jami’o’I 9 tashoshin samar da wutan lantarki na kan su da Asibitin Koyar wa guda 1.

7 – Kammala Dam din Adada dam in Igbo-atiti dake jihar Enugu.

8 – Kammala gina Dam din Galma dake Zaria, jihar Kaduna.

9 – Gina dam a Uguashi-Ukwu dam jihar Delta.

10 – Raba takardun karatu wa makarantun gwamnati a kasar nan kyauta.

11 – Kammala gina dakin Karatu dake garin Jos ‘Jos Central Library’ da gina sabon sashen koyar wa da kula da dabbobi.

12 – Za a siyo sabbin Jiragen ruwa a tashoshin ruwa na kasar nan.

13 – Gina sabon gina a filin jirgin saman Mallam Aminu Kano.

14 – Kammala hanyar da Keffi da Nyanya a Abuja

15 – Za a gama wasu ayyukan hanyoyi a Abuja.

Shafin komai da ruwanka, Dadinkowa24 munayin aiki Tukuru don jin dadin ku

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin  website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin..

Source By ©Premium Times Hausa

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: