Tuesday 9 January 2018

Kalli Yadda Na Kama Mijina Yana Lalata Da 'Yar Mu Mariya

Tura Wannan Zuwa

Dubun wani mutum a jihar Katsina ta cika bayan da matar sa ta damke shi dumu-dumu ya na aikata fasikanci da ‘yar su mai shekaru 14 a duniya.

Wata mata, Mariya Inusa, mai shekaru 35 a duniya, wadda mazauniyar kauyen Rafin-Makadi ce, a karamar hukumar Rimi da ke jihar Katsina, ta shigar da karar mijin ta Inusa Aliyu wajen ‘yan sanda, da laifin aikata fasikanci da ‘yar su mai shekaru 14.

Mariya ta tabbatar da wannan ta’asa da mijin ta yake aikatawa bayan da ta kama shi dumu-dumu a cikin laifi, inda ta garzaya wajen ‘yan sanda.

Ta bayyanawa ‘yan sanda cewa, daman ta jima ta na zargin wannan abu, amma gashi yau ta gani da idonta da dubu ta cika kuma daman ance gani ya kori ji domin ya tabbatar mata da zargin da ta jima ta na yi.

Mariya ta kara samun tabbaci daga wajen ‘yar ta su bayan da ta titsiye ta akan sai ta fada mata a gaskiyar lamarain inda ita kuma ba ta boye ma ta komai ba.

Kakakin ‘yan sandan jihar Katsina, DSP Gambo Isah, ya tabbatar da cewa, Inusa yana nan a hannun su domin cigaba da bincike kafin su tura shi gaban alkali.

Inusa ya amsa laifin da ake tuhumar shi da shi, kuma ya ce wani dan duba ne ya ba shi wani lakani kuma idan bai aikata fasikanci da ‘yar shi ba to kuwa lakanin zai karye.

Shafin komai da ruwanka, Dadinkowa24 munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address
kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa
kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin
Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://
dadinkowa24.blogspot.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Dadinkowa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Babban Shafi a Yanar Gizo da
ke gabatar da
shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla
cikin 24 Hours ba tareda kakkautawa ba

Burin shafin DADINKOWA24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©Hausa Media

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: