Wednesday 10 January 2018

Karanta Kaji Dalili: Wata ta kashe mijinta kwanaki 4 da tarewa a Kano

Tura Wannan Zuwa

Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan
jihar Kano Magaji Majiya ya bayyana cewa
rundunar sa na farautar wata amarya da ta kashe
mijinta kwana hudu bayan an daura musu aure.

Ita dai wannan amarya ta zuba wa mijinta
maganin kashe beraye ne a abincin sa inda
bayan ya gama ci cikin sa ya ko murde cikin
dare.

‘Yan uwan mamacin da suka sanar wa ‘yan
sanda sun ce zuwa washe garin gobe, dan uwan
su mai suna Umar Sani ya rasu.

” A yanzu haka ma’aikatan mu sun bazu ko’ina
domin ganin sun kamo wannan yarinya da ta
gudu bayan aikata wannan mummunar aiki.”

Abin ya faru ne a unguwar Yakasai Quaters, dake
Kano.

Magaji Majiya, ya kara da cewa sun kama wani
kasurgumin mai garkuwa da kananan yara a
Kano, da ake zargin ya sace wani dan shekara
shida a unguwar Dabai dake karamar Hukumar
Gwale.

Shafin komai da ruwanka, Dadinkowa24 munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address
kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa
kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin
Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://
dadinkowa24.blogspot.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Dadinkowa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Babban Shafi a Yanar Gizo da
ke gabatar da
shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla
cikin 24 Hours ba tareda kakkautawa ba

Burin shafin DADINKOWA24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source Premium Times Hausa

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: