Monday 8 January 2018

Karanta Kaji Dalili: Yaran Ali Nuhu Sun Kutuntumawa Rahama Sadau Ashariya

Tura Wannan Zuwa

Masoyan Ali Nuhu Sun Kutuntumawa Rahama Sadau Ashariya

Binciken da muka yi ya nuna mana cewa su dai magoya bayan Ali Nuhu Mohammed suna hakan ne domin zargin jarumar da yi wa ogan na su zagon kasa. Wanda a ganin su ita jarumar tana yin zagon kasan ne don an ki a sanyata a cikin jerin jaruman da za su fito a fim din FKD na gaba mai suna ABOTA, sai aka sanya wadda basu shiri da ita wato Nafisa Abdullahi.

Wata majiya ta tabbatar mana da cewa tuni dai duk wani makusancin Ali Nuhu da mukarrabansa a ka sanyasu su ka yi 'Unfollowing' din Rahama Sadau a shafin su Instagram.

Yanzu haka dai magoyan bayan Ali Nuhu sun sanya damarar Rigima da Jarumar a shafukan su na yanar gizo.

Ga kadan daga cikin rubututtukan wasu:

"Wallahi duk wanda ya taba Ali Nuhu sai Inda karfina ya kare, an yi walkiya mun ganki "

"Kin manta lokacin da kike cikin wahala aka fito da ke a cikin mutane"

Shafin komai da ruwanka, Dadinkowa24 munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address
kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa
kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin
Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://
dadinkowa24.blogspot.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Dadinkowa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Babban Shafi a Yanar Gizo da
ke gabatar da
shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla
cikin 24 Hours ba tareda kakkautawa ba

Burin shafin DADINKOWA24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©Fim Hausa

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: