Monday 8 January 2018

Kannywood: An Fitar da Sabon Film din Boko Haram-Karanta Kasha Mamaki

Tura Wannan Zuwa

Shahararren dan wasan fina-finan Hausa Kuma wanda ya shirya fim din Abu Hassan ya ce zai fara nuna fim din ne a kasar Ghana kafin yayi a Najeriya.

Zaharaddeen ya fadi haka ne a wata hira da ya yi da Mohammed Lere a garin Kaduna.

Zaharaddeen ya ce ya yanke shawarar fara nuna fim dinne a kasar Ghana ganin cewa su da wadansu jarumai mata da ya hada da Halima Ateteh da Jamila Nagudu za su ziyarci kasar Ghana domin yin shagulgular Sallah.

” Muna da Masoya masu dimbin yawa a kasar Ghana saboda haka abinda zan yi zai yi musu dadin gaske. Bayan haka kila in nuna shi a kasar Nijar kafin in dawo Najeriya.

” kasan yanzu mun dakatar da fitar da fim ta hanyar ‘yan kasuwa saboda hasara da muke yi ga masu yi mana fasakwaurin fim din. Za ka ga tun kafin ka gama natsuwa sun buga tasu suna ta siyarwa a kasuwannin kasar nan.

Zaka ga ana ta turawa har ta waya. Hakan sai kaga ya sa furodusa ya tafka hasarar gaske.”

” Yanzu duk fim idan ya fito a gidan kallo zamu fara saka shi kafin nan ya shigo kasuwa. Hakan zai sa a rage hasara sosai.

Da muka tambayeshi game da jihohin da basu da gidajen kallo irin wadanda ake dasu a Kano Zaharaddeen ya ce ” Lallai masu ruwa da tsaki a harkar shirya fina-finan sun kula da haka kuma suna shirin fitar da hanyoyin da za a cike wannan gibi

Anyi wani fim akan Boko Haram

Shafin komai da ruwanka, Dadinkowa24 munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address
kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa
kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin
Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://
dadinkowa24.blogspot.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Dadinkowa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Babban Shafi a Yanar Gizo da
ke gabatar da
shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla
cikin 24 Hours ba tareda kakkautawa ba

Burin shafin DADINKOWA24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©Hausatop

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: