Thursday 25 January 2018

KU KALLI YADDA ZAKU DAWO DA ABUBUWAN DA KUKA GOGE A WAYAR ANDROID

Tura Wannan Zuwa
Kamar yadda wasun mu suka sani, computer
tana
da wani software mai suna (recycle bin).
Ita
ma wayar android tana da nata mai
suna (dumpster).

Shi wannan Application yana
da
Amfani kamar haka:-

1. Yana baka damar dawo da duk wani abu da
ka goge, wanda ya kunshi Apps, audious,
videos,
folder, da sauran su.

2. A duk lokacin da ka goge abu zaka samu
space
a memory ka na adadin girman abunda ka
goge.

3. Zaka iya sauraron audio da ka goge, ko
kallon
videon daka goge, ba tare da ka dawo dashi
kan
memoryn ka ba.

4. Duk abunda ka goge inka tashi dawo dashi
zai
dawo dashi cikin foldern da yake a da.

5. Zaka iya goge abubuwa a memory ko a
phone.

6. Yana amfani a rooted da unrooted android.

Saide wannan Application yana cika, akwai
adadin abuwan da yake dauka. domin sauko da
wannan app din shiga wannan link din:-


Idan ka saqqo da shi saika bude shi
za kaga arrow, saika danna arrown nan. Idan
ka
gama danna arrow din, zai fita (exit) da kanshi,
in
kuma bai fita ba saika fita da kanka.

Sai ka
kashe wayar
ka sannan ka kunna ko kayi restart. Saika
gwada goge abu, kaje ka bude wannan
application
din, zakaga abun da ka goge sai ka danna
akan shi,
za kaga abubuwa uku play, restore, delete.
Restore shi ne dawo da abunda ka goge,
delete
kuma gogeshi kwata-kwata a wayar, play kuma
shine kunna abun.
Allah ya bada sa,a


Source By ©Hausaclass
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user