Thursday 11 January 2018

Karanta Wannan: "BAZAN AURI DAN FIM BA" INJI NAFISAT ABDULLAHI

Tura Wannan Zuwa Ga

Fitacciyar Jarumar fina-finan Hausar nan Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa ba zata auri ɗan Fim ba kowanene, kasancewar tana da samari da yawa kuma a halin yanzu ta fitar da wanda zata aura.

Jarumar tayi wannan jawabi ne ga wata majiya, an tambaye ta shin ko mene dalilin da yasa ake sa ranar bikinta amma kuma ake fasawa?

Sai ta amasa da cewar ita dai a iya saninta ba ta san da wannan Magana ba, wata kila masu wannan Magana sune suke sa mata ranar bikin nata.

Ta ci gaba da cewa ita dai abinda ta sani shi ne tana da masoya da dama kuma ita tun tuni ta fitar da wanda ta ke so kuma shi za ta aura cikin izinin Allah anan gaba kaɗan , sannan ta kara da cewa shi ɗin ba ɗan fim bane.

Shafin komai da ruwanka, Dadinkowa24 munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address
kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa
kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin
Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://
dadinkowa24.blogspot.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Dadinkowa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Babban Shafi a Yanar Gizo da
ke gabatar da
shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla
cikin 24 Hours ba tareda kakkautawa ba

Burin shafin DADINKOWA24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©Fim Hausa

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: