Tuesday 16 January 2018

Karanta Wannan: Nafi Karfin nace Inason Auren Muhammadu Buhari-inji Fati Shu'uma

Tura Wannan Zuwa

Fatima Abubakar wadda akafi sani da Fati Shu'uma ta karyata labarin da yake yaduwa a Internet cewa tace zata iya fitowa a kowane film,
Ta karyata hakan ne a wani sakon Video ta yada a Instagram
Tayi bayani cewa ita batayi hira da kowace Jarida ba.

Sannan ta kara da cewa ita bata ce tana son Shugaban kasa Muhammadu Buhari da aure ba sannan ta roki jama'a dasu guji yada duk wata jita-jita.

Karanta Kaji Dalili: Ba wasa nake ba, ina so in auri shugaban kasan Nigeria wato Muhammad Buhari-Fati Shu'uma

Fati Shu'uma ta fito ta karyata wani labarin kanzon kurege da ake yadawa akanta, wai tace tana son shugaban kasa Muhammadu Buhari da aure, jarumar tace tabbas tana son shugaba Buhari a matsayin shugaban al'umma na gari amma ba da maganar aureba kamar yanda ake yadawa.

A wani gajeren bidiyo data wallafa a dandalinta na sada zumunta da muhawara, Fati tace wannan magana kagece kawai aka mata "Karyace, karyace, karyace", kuma tayi kira ga masoyanta da su watsa wannan karyata labari da tayi dan a wanketa daga zargi

A jiya ne muka dauki wani labari daga Jaridar Blueprint muka buga ba tare da wani kwakkwaran bincike ba dan haka muna ba fatima Abubakar Shu'uma da masu ziyartar shafinmu Haquri akan wannan kuskure.

Shafin komai da ruwanka, Dadinkowa24 munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address
kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa
kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin
Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://
dadinkowa24.blogspot.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Dadinkowa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Babban Shafi a Yanar Gizo da
ke gabatar da
shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla
cikin 24 Hours ba tareda kakkautawa ba

Burin shafin DADINKOWA24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©Fim Hausa and Hausaloaded

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: