Saturday 13 January 2018

Labari dole ne mu wakilan al'umma mudauki mataki: Buhari nason wargajewar kasar nan kafin 2019- AHMED YERIMA MISAU

Tura Wannan Zuwa

Ahmed yerima dan majalisar taraiya daga jahar bauchi mai wakiltar mazabar misau da dambam a majalisar taraiya yace Buhari nason wargaza kasarnan kafin zaben 2019, ya kara dacewa buhari baya bin raayin talakawa sai dai nasa a lokacin kamfen buhari yayi alkawura wa.

talakawa wanda har yanzu buhari bai cika ko daya ba hasalima har yanzu ko hanyar cika wadannan alkawuran buhari bai dauka ba, munyi wa talakawa alkawarin cewa idan suka
zabemu zamu inganta musu rayuwarsu sai gashi kuma ayau talaka na cikin ukuba a yanzu akasarnan, abinci yayi tsada rayuwa tayi
tsanani yan bani na iya sunyi yawa yan kirin kinkin sun karu zaman banza yayi katutu, alal hakika gaskiya daya ce, idan kana son cigaban al'ummarka to ya zama wajibi a kasar nan ka fito ka fadi gaskiya, domacin alumma muke wakilta saboda haka buhari dole ya tsaya ya saurari alumma tare da wakilansu

idan har
buhari bai chanza akalar mulkinsa ba wanda intasa gaba bata tsayawa ta waigo baya ba to ya zama lallai mu wakilan alumma mu fito mudauki mataki akan gobnatinnan, apc da pdp duk abu gudane manufa a zahiri shine ke banbantasu. saboda haka buhari shine yafi kowa laifi acikin kasarnan duba da irin halin da ake ciki.

Ahmed yerima dai kafun zamansa dan majalisa ya kasance tsohon dan jarida wanda yayi aiki a voa hausa.

Shafin komai da ruwanka, Dadinkowa24 munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address
kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa
kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin
Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://
dadinkowa24.blogspot.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Dadinkowa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Babban Shafi a Yanar Gizo da
ke gabatar da
shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla
cikin 24 Hours ba tareda kakkautawa ba

Burin shafin DADINKOWA24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©Sirrin Siyasar Najeriya

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: