Saturday 10 February 2018

Karanta anan: Yadda Za Mu Kula Da Kan Mu A Yanayin Zafi

Tura Wannan Zuwa

Hukumar kula da yanayi ta Nijeriya, NIMET na
sanar da 'yan kasa cewa akwai yiwuwar samun
cigaban budewar rana da zafi mai yawa cikin
kwanaki masu zuwa, saboda hakan ana bamu
shawara kamar haka:

1- Shan ruwa da yawa akai a kai
2- Tanadar da gorar ruwa a kusa
3- Nisantar abubuwa ma su bugarwa da Abunda
ke dauke da caffeine

4- Nisantar abinci Mai yawan maiko
5- Yawan cin ko shan kayan itatuwa
6- Lura da hawan jini

7- Nisantar fitowa tsakar rana misalin 12:00 zuwa
karfe 3:00 na yamma
8- Yin wanka kafin barci

Allah ya fidda mu lafiya

Source by © Zuma Times Hausa

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: