Tuesday 20 February 2018

KARANTA KAJI: Babu Komai a Cikin Addinin Musulunci Sai Ta'addanci-Cewar Donald Trump

Tura Wannan Zuwa

Shugaban kasar Amurka Donald Trump, ya soki saurauniyar Ingila Queen Elezabeth, a yunkurin da ta ke na shiga addinin Musulunci, inda ya ce."

Babu shakka wani gagarumin abin kunya na shirin faruwa a tarihin duniya."

Na samu labarin cewa masarauta mafi girma da daraja a duniya, na shirin zama masarautar Musulmai."
Kuma ba za mu zuba ido hakan ta faru ba."

Ba wai Amurka, na yin shishshigi ko katsa landan a harakokin cikin gidan Birtaniya ba ne a'a Amurka, na son kare martabar kasar ne."

Saboda haka ina kira ga Firaminista Theresa May, da ta gaggauta daukar mataki a kan Mrs. Elezabeth, a yunkurin da ta ke yi na shiga addinin Musulunci."

Domin kuwa babu komai a cikinsa face ta'addanci."

Shin Elezabeth, kin manta gagarumin harin da Musulmai suka kawo mana nan Amurka a ranar 11 ga watan Satumba shekara ta 2001. "To mu bamu manta ba kuma ba za mu zuba ido hakan ta faru ba.__Inji shugaba Trump,a wani jawabi da ya gudanar a gidan talabijin din CNN dazu da safe."

Source by ©APA HAUSA

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: