Tuesday 20 February 2018

Yi Download Hamisu Breaker – Dalilin So Complete Album 2018

Tura Wannan Zuwa Ga

A Yaune zaku samu complete wakokin cikin Album din a shafin yanar gizo wanda kuka saba samu musamman ga masoya na nesa wanda album baya zuwarmusu.

Barkanmu dakasancewa daku a wannan lokaci ina ma’abota jin wakokin hausa nanaye a yaune muka kawomuku wakokin cikin album dinnan na Dalilin So na mawaki hamisu breaker dorayi wanda yafitar a kwanakin baya.

“Ata Dalilin So nine naja zuga
Kan nafarga So ya dade da san riga
Shi to ashe dai zana riski wannan karni

Lokaci ya sanya so dakaine yakirani
Mamayarsa dare cikin dare ga tsammani ”

” Shi so sa’ane Kuma sannan Alkairee ne Nasamu gwanta wace zata sharen Kukana
Inda masoyiya
Mai kyau da kwalliya
Kamar zinariya
Dan tashiga zuciya
Banai mata tarjiya
Zamanmu Na lafiya
Sarautar Zuciya
Na Baiwa gimbiya.

GA WAKOKIN KAMAR HAKA:-

1- Dalilin So

DOWNLOAD MUSIC HERE

2- Ga Hannuna

DOWNLOAD MUSIC HERE

3- New Album Haseena Intro

DOWNLOAD MUSIC HERE

4- Kama Muke

DOWNLOAD MUSIC HERE

5- Zo Da Farin Ciki

DOWNLOAD MUSIC HERE

6- Dani Dake

DOWNLOAD MUSIC HERE

7- Ni Nakine

DOWNLOAD MUSIC HERE

8- Kibiyar Ajali

DOWNLOAD MUSIC HERE

9- Ina da Masoyiya

DOWNLOAD MUSIC HERE

10- Mai Sona

DOWNLOAD MUSIC HERE

11- Tambarin Masoya

DOWNLOAD MUSIC HERE

12- Budurwata

DOWNLOAD MUSIC HERE

13- Tanadi Na So

DOWNLOAD MUSIC HERE

14- Wasika

DOWNLOAD MUSIC HERE

Ku cigaba da Kasancewa da Wannan shafin akullum domin samun Sabbin Wakokin Hausa,Hausa Comedy, Hausa Films da sauransu , ku cigaba da gayyato mana Abokanan ku farin cikin ku shine farin cikin Mu .

Source by ©Arewablog

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: