Tuesday 20 February 2018

KARANTA KAJI DALILI: Gaskiya Addinin Musulunci Shine Addinin Gaskiya-Elizabeth

Tura Wannan Zuwa Ga

Sarauniya Queen Elizabeth, ta kasar Birtaniya, ta bayyana cewa:

Na saurari karatun Alkur'ani, kuma na yarda da shi. "Ina fatan nan gaba wasu daga cikin iyalai na za su fahimci abinda na fahimta a cikin Alkur'ani."

Kuma na yi nazari a kan addinin Musulunci na kuma fuskanci cewa shi kadai ne addini na gaskiya."

Saboda haka ina fatan kafin in mutu zan yi addinin Musulunci."

Source by ©Apa Hausa

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: