Monday 26 February 2018

Karanta Kaji Dalili: Za a gina gidan raye-raye da wake-wake a kasa mai tsarki

Tura Wannan Zuwa Ga

Iskar juyin juya hali ya fara kadawa a kasa mai tsarki tun a lokacin da yarima mai jiran gado,Muhammad Bin Salaman ya karbi akalar mulki,inda a yanzu ya zuba milyoyin daloli don gina wani makeken gidan raye-raye da wake-wake.

A Alhimis din nan da ya gabata ne,shugabannin Saudiyya wacce ta haramta kida da waka a tsawon shekaru aru-aru, suka yanke shawarar gina katafarem gidan wake-wake da raye-raye (Opera) na farko a cikin tarihin kasar.

Muhammad Bin Salman,wanda shi ne ya fito da wannan sabon tsarin, ya ce manufar da ya sa gaba, ita ce kawo raha a rayuwar jama'a musamman ma a bangaren raya aldu da kuma habbaka tattalin arzikin kasarsa.

Za a gina gidan Opera a gaf da gabobin Jan Teku (Red Sea) a birnin Djeddah da ke yammacin masarautar Saudiyya.

Djeddah magama ce ga milyoyin mahajjata wadanda a kowace shekara suke yada zango a birnin kan hanyarsu ta zuwa tsarkakkun biranen Makkah da Madina don sauke farali.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Muryarhausa24.com don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum

An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com
Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Muryarhausa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki
daya Amin Summa Amin.

Source by   ©Muhammad bin salma , kasa mai tsarki , saudiyya and Trt

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: