Thursday 1 March 2018

KARANTA KAJI: KAFIN KA MUTU YA KAMATA KA SAN WANNAN ABUBUWAN

Tura Wannan Zuwa

Idan 'DAN ADAM Ya Mutu
Abubuwa HUDU Za Su Raka Shi
Kabari,
UKU Za Su Dawo Gida, GUDA 'DAYA
Kuma Zai Taya Shi Kwanciyar
Kabari.

Ga Su Nan Kamar Haka:

*1. YAN'UWA DA ABOKANAN
ARZIKI:

Da Zaran Ka Mutu Yan'uwa Da
Abokan Arziki Za Su Fara Zuwa, Su
Za
Su Maka Wanka Su Yi Maka Sallah
Su Rakaka Zuwa Kabarinka Su
Rufe Ka Su Komo Gida.

*2. DUKIYAR KA:

Ana Gama Maka Sallah Za'a 'Dauko
'Daya Daga Cikin Motocinka a
Sakaka Ciki Ita Zata 'Dauke Ka Zuwa
Makabarta Ta Aje Ta Juyo.

*3. 'YA'YANKA:

Ana Kai Ka Bakin Kabari Za'a Fara
Neman 'Yayanka Da Su Matso
Domin Su Sakaka Cikin Ramin Da
Babu Taga Ba Matashin Kai, Ba
Komai Na Jindadin Duniya, Su
Sakaka Ciki Su Rufe Su Koma Gida
Abinsu.

*4. HALINKA:

Kowa Zai Koma Gida Ya Kama
Harkokinsa Na Duniya, Ya Barka
Daga
Kai Sai HALINKA, In Ka Aikata Mai
Kyau Ka Ga Mai Kyau In Ka
Aikata Mummuna Ka Ga Mai Muni.

....ABIN DA KA SHUKA DAI SHI
ZAKA GIRBA KOMAI
QANQANTARSA,

ALLAH YA BA MU IKON TARA
GUZURI MAI TSOKA DON TANADIN
WANNAN TAFIYA DA BA'A KAUCE
MA TA AMEEEEEEN.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Muryarhausa24.com don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum

An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com
Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Muryarhausa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki
daya Amin Summa Amin.

Source by ©Halima Suleiman

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: