Friday 2 February 2018

KARANTA YANZU KAJI: NA BARO KASAR MU NIGER KAWAI NAZO NIGERIA DOMIN GANIN UMAR M. SHARIFF

Tura Wannan Zuwa

Wannan yarinyar da kuke gani sunanta Maryam. Ta niko gari tun daga Niger zuwa Nijeriya don ta ga shaharren mawakin finafinan Hausan nan dake jihar Kaduna, wato UMAR M SHARIF wanda ta ce yana bala'in burge ta shi ya sa ta keso mafarkinta na yin ido hudu da shi ya zamo gaskiya.

'Yar shekara 17 da haihuwa, Maryam ta ce suna zaune ne a Maradi.

Rahoto Daga Umar Ridwan

Ta kara da cewa iyayenta sun rabu kuma tana yawace-yawace wanda ke sa mahaifiyarta cewa yawon karuwanci ta keyi, abunda a cewarta ke ba ta mata rai, shi ya sa ta taho Kaduna a don ta yi waka da gogan nata Umar M Sharif ko za ta ji sanyi a ranta. Yau kimanin kwanta 2 kenan a Kaduna.

Idan Allah ya sa akwai wanda ya san Umar M Sharif ya sanar da shi cewa wata masoyiyar shi na neman shi.

Za mu saka cikakkiyar hirar gobe a cikin shirin GARI YA WAYE a tashar DITV/Alheri Radio Kaduna. Ku saka ido!

Kuyi Share zuwa Groups ko za asamu wanda yake kusa da M. Shariff.

Shafin komai da ruwanka, Dadinkowa24 munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address
kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa
kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin
Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://
dadinkowa24.blogspot.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Dadinkowa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Babban Shafi a Yanar Gizo da
ke gabatar da
shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla
cikin 24 Hours ba tareda kakkautawa ba

Burin shafin DADINKOWA24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©Hausaloaded



TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: