Saturday 10 March 2018

Kalli Yadda A bude Sabbin Masallatai 423, A Rufe Coci 500 a Birnin Landan

Tura Wannan Zuwa Ga

Addinin musulunci na kara samun karbuwa a birnin Landan inda ake ta bude sabbin masallatai da kotunan shariah.

A halin yanzu an bude sabbin masallatai 423 a unguwani daban-daban wande ke maye gurbin coci-coci da kuma kotunan shariah 100

- Wata kididiga kuma ta nuna cewa al'umman musulmi ne za su mamaye birnin saboda galibin su matasa ne Wani babban alama da ke nuna cewa addinin musulunci na karbuwa a Birnin Landan shine yadda ake ta gina masallatai da kuma kotunan sharia'ar musulunci a wuraren da a baya makil suke da coci-coci.

A cewar wani mai wa'azin addinin musulunci, Maulana Syed Raza Rizvi, 'Birnin Landan ta fi wasu kasashen musulmi rayuwa cikin tafarki irin na addinin Islama' kamar yadda Your News Wire ta ruwaito.

Bugu da kari, an gina sabbin masallatai 423 a Birnin na Landan a wasu unguwanin da a baya coci ne ke wuraren, a wasu lokutan ma akan mayar da coci ta zama masallaci kamar yadda cibiyar bincike na Gatestone ta ruwaito.

Jaridar Daily Mail na kasar Ingila ta fitar da wasu hotunan coci da masallaci da ke kusa da juna a birnin Landan, a gefe daya akwai katafaren cocin San Giorgio mai cin mutane 1,230 amma mutane 12 kawai ke ciki, a gefe guda kuma ga wani karamin masallaci mai cin mutum 100 amma ga dumbin al'umma sun cika titi suna sallah.

Hakazalika, wata kididiga ta National Secular Society tayi ya nuna cewa galibin mabiya addinin kirista a Birnin Landan dattawa ne masu shekaru sama da 65 su kuma musulmai galibin su matasa ne yan shekara 25. Hakan na nuna cewa a gaba addinin musulunci ne zai mamaye Birnin na Landan.

Birnin na Landan kuma cike ya ke makil da kotunan sharia, a halin yanzu akwai kotunnan shari'ah guda 100, hakan ya yiwu ne sabosa dokar kasar da ta bawa al'umma daman sulhunta kansu bisa wata dokar da suka amince da ita.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Muryarhausa24.com don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum

An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com
Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Muryarhausa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki
daya Amin Summa Amin.

Source by ©Hausaloaded

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: