Friday 9 March 2018

KARANTA KAJI: KALLI WANDA YA KWANTA DA MATA 1,400 A KASASHEN AFRICA 6 CIKIN SU HAR DA NIGERIA

Tura Wannan Zuwa Ga

Wani dan yawon bude ido dan asalin kasar Faransa Jean Mikel mai shekaru 40 a wata hira da ya yi da gidan talabijin na Afrika24 ya bayyana yadda ya kwanta da mata 1,400 tare da yi wa fiye da 600 a kasashen Afrika shida, kasashen kuwa sune Ivory Cost, Togo, Nijeriya, Ghana, Kamaru da Guinea.

Jean ya ce, “lokacin da ina Faransa ni talaka ne fitin ba ni da kudi ina matsananciyar rayuwa lokaci daya sai na ci wata gasar makudan kudade da yawansu ya kai yuro Fam dubu dari biyar da hamsin, bayan na ci gasar sai na yanke shawarar tahowa kasashen Afrika domin yawon bude ido inda na yanki biza ni da abokina zuwa Ivory Cost muka sauka a (Abinjan) babban birnin kasar.

“Bayan mun sauka a Abinjan sai muka kama wani gida inda aka kawo mana wata kyakkyawar yahrinya daga nan lamarin ya fara inda tsawon wata uku da na yi a can kusan kullum saina kwanta da mata uku.

Jean ya ci gaba da cewa, “na yi wata uku a can na kwanta da mata fiye da 80 na inda na kashe £60,000 wata yarinya da na ba ta kudi ta nuna sha’awar aure na amma na ki.

“Bayan na bar Abinjan sai na wuce Togo na yi wata uku can na kwanta da mata fiye da 100 na kashe masu £40,000 daganan na wuce Nijeriya inda na sauka a Lagos inda na hadu da mata kyawawa, matan Nijeriya na son fararen fata ‘yan kasashen waje sun kuma iya soyayya.

“Na kama gida mai kyau na yi wata shida a Lagos na kwanta da mata fiye da 230 na kashe musu £100,000 na gamsu da Nijeriya na kuma ji dadin kasar ta burge ni matuka inji Jean.”

Jean ya ce daga Nijeriya ya wuce Ghana sannan ya dawo Kamaru inda ya kare yawon bude idona
a Guinea, kuma ya yi shekara daya a kasashen Ghana, Kamaru da Guinea ya kwanta da mata 700 sannan ya kashe masu £200,000 wanda ya zo daidai da fiye da Naira Miliyan 101.

“Na koyi darasin rayuwa sosai yanzu haka inda lambobin su da hotunan su da bidiyon duk abunda ya faru na kuma bude musu wani shafi a kafar sada zumunta ta zamani.

Majiyar Zuma Times Hausa ta samo mana cewa bai san adadin wadanda suka haihu ba amma da yawa daga cikin su sun zubar da cikin kuma da ya koma kasarsa ya ce ya je asibiti domin duba lafiyarsa inda likita ya tabbatar masa da ba ya dauke da cuta mai karya garkuwar jikin dan Adam.

Wannan mutumin dai har yanzu da sauran barnar da ya rage zai yi don a cewarsa yana da kudirin sake dawowa wasu kasashen na Afrika yawon bude ido inda ya ke son ziyartar Nijar, Senegal, Mali, Gabon, Senegal da Jamhuriyar Kongo.

Shi dai Jean bai da ilimi ko kadan don ko karatun karatu mai zurfi kamar na sakandare bai yi ba.”

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Muryarhausa24.com don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum

An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com
Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Muryarhausa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki
daya Amin Summa Amin.

Source by ©Zuma Times Hausa and Arewatop

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: