Thursday 8 March 2018

KARANTA KAJI: Wallahi Baba Atiku ne Kadai yake da Makullin Ceton Kasar Nigeria - Fati Muhammad

Tura Wannan Zuwa
Shararriyar jarumar nan ta Kannywood a masana'antar shirya fina-finan Hausa a zamanin baya watau Fati Muhammad ta fito fili ta fara yi wa tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya Alhaji Atiku Abubakar kamfe.

Jarumar dai ta bayyana cewa ita a ra'ayin kanta tayi amannar cewa Atiku din shine kadai yake rike da mabudin ceton Najeriya daga halin da take ciki.

A kwanakin baya jarumar da ke 'yar asalin jihar Adamawa ta samu matsayi a cikin wata gidanuniyar ta Atiku inda ta zama shugaba a sashen arewacin Najeriya.

 Haka ma dai mai karatu zai iya tuna cewa a kwanan baya fitaccen dan siyasar ya sanar da ficewar sa daga jam'iyyar APC mai mulki inda ya koma jam'iyyar PDP ta adawa.

Jarumar dai tana ta kokarin Janyo hankalin yan wasan hausa akan su goyi bayan Atikun a zaben da za'ayi a 2019.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: Fim Hausa
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user